Alhamdulillah yau kotun shari’ar Muslunci a Kano ta saki murja kunya da Idris Mai wushirya...








A yau ne dai wata babbar kotun shari’ar Muslunci ta saki murja kunya da idris mai wushirya wanda aka ɗauki kusan sati Uku ana Shari’ar amma kafin nan an aike dasu zuwa gidan gayaran hali na wani lokacin musamman ita murja tayi kusa sayi uku a gidan yari


 


Wanda ake tuhumar ta da wasu laifi wanda suna sabawa addini da kuma al’adar Hausawa duka dai yanzu Shari’a tazo karshe kuma Alkali ya yanke hukunci na karshe


Daga cikin hukuncin damai Shari’a ya yanke akwai sharar asibitin cikin birni wato asibitin Murtala na tsawon sati Uku da kuma zuwa hukumar Hisbah masa tsawon wata uku wannan shine hukunci na karshe da aka yanke



Allah ya kiyaye gaba yasa bakin wahalar kenan ya kuma shiryesu suna jin maganar malamai data magabata 


 

Post a Comment

0 Comments