Innalillahi Wa'Inna'ilaihi Raji'un Yanzu Akayi Sallar Jana'izar Sarki Abudllahi Abaji Kalli 😭....











Innalillahi Wa'Inna'ilaihi Raji'un Yanzu Akayi Sallar Jana'izar Sarki Abudllahi Abaji Kalli 😭


Assalmau alaikum barkanmu da yammaci 🙏 barkanmu da sake haduwa 

Allah Yayiwa babban sarkin nan Rasuwa😭

Allah yajikansa da rahma yasa Mutuwa tazam Hutu agareshi

Intamu tazo kasa mucika da Imani Alfarman Annabi Muhammad

S.A .W🙏


Post a Comment

0 Comments