Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu kawayenta suka bata guba ta......











Wannan baiwar ta rasu jiya sakamakon ba ta guba da wasu ƙawayen ta su kayi wanda hakan yai sanadiyar mutuwar ta, 


a halin yanzu dai an kama waɗanda suka ba ta gubar. Za’a yi jana’izar ta yau ƙarfe 8 Allah ya gafarta mata kura-kuranta...












Muna rokon Allah yajikan ta yasa ta huta,da kuma fatan za’a hukunta wadanda suka aikata wannan ta’asar.

Allah ya tsare mu daga aikata aikin dana sani Amin.

Kuci gaba da kasancewa damu  ..

Post a Comment

0 Comments