Hanya mai sauki da zaka zama kamar hariji domin kwana jima,i babu gajiya.












Tabbas saduwa alokacin farin ciki tsakanin mata da mijinta wani abune mai mutukar faranta ran masoya alokacin samar da nishadi sosai tsakanin su mun binciko muku wasu muhimman hanyoyin domin farin cikin mata da mijinta.

Akwai wasu muhimman hanyoyin masu mutukar amfani domin mayar da kanka tamkar dan ayu hakan na faruwane dalilin wasu matan baki daya basa gajiya da jima,i akowane lokaci burinsu kawai adunga yi Musa kowanne lokaci.

Mata masu yawan gaske suna kiran maza matsayin ragwage marasa karfin biyewa matansu bukata alokacin jima,i hakan tasa muka tashi ba dare ba rana domin kawowa maza hanyoyi masu sauki domin kawo karshen dukkan matsalar dake Damunka.


Post a Comment

0 Comments