An Yi Jana’izar Mutum 11 Sakamakon Haɗarin Mota A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna……











Assalmau alaikum barkanku dasake haduwa a wanna gida me albarka ..

Muna Mika ta'aziyyar mu ga yan uwa musulami gabadaya 

Wannan Mutuwa ta farurune sanadiyyar Haɗarin Mota a haryarsu takomawa Kano

Sanadiyyar haka ne akarasa Mutane Tara,Atake agurun ,

Yayin da wasu suke kwance a asibiti ba Susan inda kasuyakeba ,

Allah kajikansu da rahma kasa intamu tazo mucika dakyau da Imani

Sannan Kuma Allah yabasauran lafiya da hakuri na rasa yan uwansu da sukai

Post a Comment

0 Comments