Yanzu-yanzu Ansaki Fefen Bidiyon Wasan Ado Gwanja a America Wanda Ya’ajiye Babban Tarihi A Kannywood…







Yanzu-yanzu Ansaki Fefen Bidiyon Wasan Ado Gwanja a America Wanda Ya’ajiye Babban Tarihi A Kannywood.


Kamar Yadda Muka Samu Wannan Rahoto Mawaki Ado Gwanja dai Zai Gudanar da Wasan Sa a Kasar America US Yanzu.


Kamar Yadda Mawakin Ya Bayyanawa Duniya Cewa A Ranar 17 Ga Watan December Zai Gudanar da Wannan Wasan Nasa Kuma Hakan Ne Ya Faru.


                 Ga cikakken video 👇🙄







Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na 

Post a Comment

0 Comments