Subhanallahi wata budurwa ta mutu a wajen rawar DJ a jihar Kano.....







Subhanallahi wata budurwa ta mutu a wajen rawar DJ a jihar Kano.

Subhanallahi wannan abun yafaru a yau Laraba wata budurwa ta rasa tanta Sanadiyyar rawar gala 


Abun yaba mutane Mamaki da tsoro... Ganin hakan betaba faruwaba 

To ba Abunda zamu iyacewa Saide Allah yakiyaye gaba


Allah kasa Muyi Kyakkyawar Karshe duniya da lahira 


Allah kasa Muyi mutuwa irin ta masu imani 


Amma wannan mutuwa batayi kyau ba..... Anrasa wanda zaikaita maqabarta, 


Nagode sosai yan uwa na kucigaba da bibiyar wannan site me Albarka 🙏

Post a Comment

0 Comments