Maganin karfin Namiji kankancewar gaba saurin kawowa da karin ruwan maniyi....

🌿•Ana shafa danyen ganyen zogala a kan goshi domin maganin ciwon kai.

🌿•Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale in sha Allahu jinin zai tsaya.

🌿•Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogala da man zaitun ya shafa.

🌿-Ana sanya garin zogale a kan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa.

🌿•Ana sanya garin zogale a cikin abinci, yana maganin hawan jini da kuma kara wa mutum kuzari.

🌿•Ana dafa ganyen zogale tare da saka kanwa ‘yar kadan domin maganin ciwon shawara.

🌿•Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogala, haka ma mai fama da ciwon kunne shi ma sai ya diga ruwan. Ina samun sauki idan Allah ya so.

🌿•Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.

🌿•Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar diyabetis ya rinka shan fure n zogale da citta kamar shayi... 

Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha kamar shayi yana maganin sanyi.

🌿•Haka ma cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara.

🌿• Ana daka ganye zogale da ‘ya’yan baure a sha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.

🌿•Ga mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi, zai soya ‘ya’yan zogale a daka su sannan a hada da man kwakwa (Mai-ja) sai a shafa.

🌿•A daka zangarniyar zogale da ‘ya’yan da ke ciki tare da karanfani, citta, masoro da kuma kimba domin karin karfin da namiji da saka masa kuzari, haka kuma yana kara wa mata nishadi.

🌿•A daka saiwar zogale da ‘ya’yan kankana a sha da nono yana maganin tsakuwar ciki, 

•Haka kuma idan mutum yana fama da ciwon Aids zogale kan iya rage masa radadin shi ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.

🌿•Haka kuma mai fama da Typhoid da Malaria da kuma ciwon Basir ko Shawara, zai iya yawaita shan ruwan dafaffen zogalen domin samun sauki.

Amfanin Zogale Ga Jikin Dan’adam:

ZOGALE YAFI KAZA 🔔

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

🌿•Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa.

🌿•Ana shafa danyen ganyen zogala a kan goshi domin maganin ciwon kai.

🌿•Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale in sha Allahu jinin zai tsaya.

🌿•Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogala da man zaitun ya shafa.

🌿-Ana sanya garin zogale a kan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa.

🌿•Ana sanya garin zogale a cikin abinci, yana maganin hawan jini da kuma kara wa mutum kuzari.

🌿•Ana dafa ganyen zogale tare da saka kanwa ‘yar kadan domin maganin ciwon shawara.

🌿•Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogala, haka ma mai fama da ciwon kunne shi ma sai ya diga ruwan. Ina samun sauki idan Allah ya so.

🌿•Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.

🌿•Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar diyabetis ya rinka shan f uren zogale da citta kamar shayi.

Post a Comment

0 Comments