Shiga kagaYadda budurwa ta Kama saurayinta na Mata Videon suna ko Karin hhhmmm....







Videon yadda budurwa ta Kama saurayinta Yana yi Mata videon lokacin da suke kokarin Shaka tawa tabbas wan Nan Videon yayi mutukar bawa mutane mamaki mutuka domin an yishi ita budurwar bata sani ba. 

Halin yanzu videon ya kawo fada Mai tsanani tsakanin saurayin da budurwar duba da yadda lamarin ya karade ko Ina a social media abun dai Babu Dadi ko kadan domin batun Videon ya tafi har gurin Iyayenta.


Mutane masu yawan gaske na ganin abun da wan Nan saurayi yayi Bai kamata ba ko kadan domin hakan cin zarafine ba Dan Karami ba Wanda halin yanzu abun kamar zai kaisu zuwa kotu domin yin shari,a akan abun da saurayin yayi.

Shiga kagaYadda budurwa ta Kama saurayinta na Mata Videon suna ko Karin hhhmmm 

Post a Comment

0 Comments