Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kisan Da Matashi Ya Yi Wa Matar Babansa Ya Tayar Da Hankula A Kano..







Kisan Da Matashi Ya Yi Wa Matar Babansa Ya Tayar Da Hankula A Kano » Labarai


Ana nuna damuwa kan yadda ake samun karuwar faɗa a cikin gida, al’amarin da ke kaiwa ga kisa tsakanin iyali.


Wannan na zuwa ne bayan da a jihohin Katsina da Kano aka samu wasu matasa samari sun kashe matan iyayensu ta hanyar kai musu hari saboda zargin su ne suka saka aka saki iyayensu mata.


Masana lafiyar kwakwalwa na cewa, ba sai mutum yana da matsalar kwakwalwa yake aikata mummunan laifi ba.


Lamari na baya-bayan nan ya faru ne a unguwar Rijiyar Zaki cikin karamar hukumar Ungogo a jihar Kano a karshen mako.







Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka 

Post a Comment

0 Comments