Kotu ta Nemi Teemah Makamashi data Janye Kalaman ta Akan Murja ibrahim kunya







Kotu ta Nemi Teemah Makamashi data Janye Kalaman ta Akan Murja ibrahim kunya


Kotun Addinin Musulunci dake a jahar kano ta nemi Jarumar Kannywood Teemah Makamashi data janye Kalaman ta akan yar TikTok Murja ibrahim kunya.


Kamar dai yadda aka sani an kama murja ibrahim kunya ne abisa wasu abubuwa da taje aiktawa a shafinta na Tiktok wanda ake gajin zasu iya jawo al’umma matsala hakan yasa aka kamata.


Bayan kamanta ne sai jaruma Teemah Makamashi tayi wasu kalamai wanda kotu ta bukaci ya  janye

Post a Comment

0 Comments