Jaruma Hadiza gabon ta yiwa mawaki Umar m shareef wata tambaya wacce ta rikita shi

 Jaruma Hadiza gabon ta yiwa mawaki Umar m shareef wata tambaya wacce ta rikita shi


 



Jaruma Hadiza gabon ta yiwa mawaki Umar m shareef wata tambaya wacce ta rikita shi.


Bisa alada duk lokacin da wannan jarumar ta gayyaci wani jarumi ko mawaki takan yi kokari ta tambayi mawaki akan wani abu wanda ya shigewa mutane gaba wanda ake ganin kamar idan sukayi magana zai cire mutane daga duhu


Inda jarumar tayi masa wata tambaya mai wuyar sha’ani wanda ake ganin Bama shi kowanne jarumi indai akayi masa irin wannan tambayar abin ba karamin tikitashi zaiyi ba dan haka shima mawaki Umar m shareef ya tikice lokacin da jarumar tayi masa tambaya


Ba wata tambaya bace mai tayar da hankali kawai haka ta tambaya shin dawa dawa yake soyayya a kannywood sannan kuma yana shirin kara aure ko kuma yaya wanda ta saka mawakin acikin wani yanayi mai wuyar sha’ani.



Ta cikin wannan takaitaccen vedio mun dora muku yadda zakuji daga bakin jarumar da kuma mawakin



Post a Comment

0 Comments