Innalillahi wa'innna ilaihi raji'un videon yadda ake jana'izar wadda jirgin kasan Abuja/kaduna ya murkushe







Innalillahi wa'inna ilaihi raji'ub bidiyon yadda akai jana'izar wadda jirgin kasan kaduna zuwa garin abuja ya yi sanadin mutuwar wannan baiwar allah muna fatan allah ya jikanta kuma ya gafartamata🙏 


Post a Comment

0 Comments