Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Mutane bakwai sun rasa ran su sanadiyar gobara da tashi awani gida dake garin zaria.....








Mutane bakwai sun rasa ran su sanadiyar gobara da tashi awani gida dake garin zaria.


Daga:

Aliyu usman nayara.


Mutane bakwai (7) sun ƙone ƙurmus a wutar gobara da misalin 3:39 na dare a sabon garin zariya daren jiya alhamis cikin wata Anguwa da ake kira da hayin Ojo Sabon Garin Zariya.


Zuwa yanzu dai ba a tabbatar da abinda ya haddasa gobarar ba.








Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka. 

Post a Comment

0 Comments