INNALILLAHI. Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Akai Jana’izar Kamal Aboki....







Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’un Kalli Cikakken Bidiyon Yadda Akai Jana’izar Kamal Aboki, Daman Dai Kulli Nafsin Za’ikatul Mout Dukkan Mai rai Mamaci Ne.


Sai dai muyi Fatan Allah Yasa muyi Kyakkyawan Karshe Amin Ya Allah Mutuwar Kamal Aboki Tayi Matukar Girgiza Al’umma Sosai.


Amma A Yanuz Babu Abunda yake bukata Samada Addu’a A Gareku da Fatan Allah Yajikan Sa da Rahamar Sa Ameen.

             Kalli cikakken video 👇😭


Kuci Ganada Kasancewa Damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na 

Post a Comment

0 Comments