Ban Taba Samun Gamsuwar Jima’i Ba – Matar Aure







Wannan itace tambayar da wata dalibai suka turo domin neman karin bayani. Munga ya dace mu fito da tambayar a fili domin mata masu irin wannan matsalar suma su karu da amsar da aka baiwa mai tambayar.


Tambaya: Ni dai yau kusan shekaruna 7 dayin aure kuma ina da yara biyu amma har yanzu ban taba gamsuwa ba a duk tsawon wannan shekarun danake saduwa da mijina ko ina da wata matsalace dake hanani samun gamsuwa?


*Amsa:* A gaskiya miliyoyin mata suna fama da wannan matslar ba wai ke kadai bace.


Sai dai ina so na tabbatar miki bakida wata matsla lafiyanki lau. Da akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa na jima’i bakuma cuta bane akasarinsu.


Macen da bata zina idan tayi aure takan iya daukan sama da watanni kamin ta soma samun gamsuwa, wasu ma har sai sun soma haihuwa. Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane, sai ta saba da jima’i sannan kuma mijinta ya iya gano wuraren dake saurin sata gamsuwa a lõkutan wasanni da kuma lõkutan jima’i.


Ammma kuma babban matsalar rashin gamsuwan mata a lokutansu na jima’i yana tahallakane akan mazajensu, sune basu iya sarrafasu yadda ya dace da har zasu gamsar dasu ba.


Maza da dama suna dauka da zaran sun zura azzakarinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda miniyi shikenan macen ma ta gamsu. Hakan yasa maza da dama suna binyan bukatarsu kawai sai su rabu da jikin mace ba tare da sun gamsar da ita ba, sun tunda sun gamsu ai shike nan. Kashi 80 na maza basu da illimin sanin ɗantsakan mace shine sirrin jima’inta, maza basu da fahimtar da zaka kwana kana cancankar farjin matarka da azzakarinka muddin bazaka tabamata dantsaknta ba aikin banza kakeyi ga wasu matan.


Haka nan kuma wasu mazan sun kasa fahimtar cewa da akwai wasu yanayi na kwanciyar jima’i da idan kanayi da matarka bazata taba samun gamsuwa ba ko dai saboda azzakarinka baya iya zungoromata mahaɗanta saboda ƙanƙantarta ko kuma yana wuce mata makura saboda tsayinta a irin wannan yanayi dole ne ku fahimci yanayin da zai iya sa ta samu biyan bukata.


Wasannin motsa sha’awa kamin suma jima’i sune sinadarin na farko dake ɗaura mace hanyar da zata samu gamsuwa. Musamman tsotsa da lasar farjinta musamman dantsakanta, sakace da kuma sha mata nonuwa.


Malama bansan irin kokarin da minjinki yake yi a wadannan bangarorin danayi bayani ba, amma dai yanada kyau kin fito karara kin fadamasa abunda kikeso da yadda kikeso a miki ko a tabamiki a lokutanku na jima’i.

Da fatan kin fahimta kuma kin gamsu. Lafiyarki lau, kawai oga ya sake  salo. Zaki ji garau.

Muna iya samun kofin gilashin giya kowanne, bayan haka, mu ba wa juna tausa kuma, da yiwuwar, za mu yi soyayya kafin mu yi barci a hannun juna.”


“Idan aka yi la’akari da hargitsin rayuwar iyali, za ka iya tunanin wannan wani lokaci ne na musamman amma muna more rayuwar auren mu ta hanyar yin jima’i a kusan kowane dare.”


“Dangantaka wani babban ɓangare ne na dangantakarmu ta shekaru 14, wanda ta manne tare da ɗaure aurenmu a tare. Haihuwar ‘ya’ya uku ba hujja ba ce don barin rayuwar soyayyar ku ta ragu.”


Anjola na mayar da martani ne kan ra’ayin cewa yawan ‘ya’yan da ma’aurata ke da su, hakan zai sa su mayar da jima’i zuwa ga baya.


Ta ci gaba da cewa “Ina matukar nadama ga ma’auratan da suka sami kansu a dambe zuwa wannan lungu da sako. “Abin mamaki ne za su bar wani muhimmin bangare na dangantakar su ya ragu. Na yi sa’a a gare ni, Ni mai zaman kansa ne kuma ina yin sa’o’i masu sauki.”


“Amma bayan kwana ɗaya da na ke kula da yara, na yi marmarin rungumar mijina. Sha’awarsa gare ni yana sa in ji da dadi, amincewa da kwanciyar hankali. Ya kara girman kai na, kuma na gaskanta ya taimake ni alokutan cikin bacin rai bayan haihuwa, da kuma barnar zubewar hawan jini. Ba zan taɓa tunanin tafiyar kwanaki ba – balle watanni – ba tare da yin soyayya da shi ba.”


“Ni yar shekara 21 ce kuma ina hidimar kuruciyata lokacin da muka hadu kuma yana daya daga cikin shugabannin kamfanin hada-hadar kayayyaki da na yi aiki, a Lokacin da muka fara soyayya, mun jira watanni kafin mu yi soyayya. Lokacin da muka yi, ilimin sunadarai ya kasance mai sauƙi – kuma ya kasance fiye da shekaru goma tare da yara uku.”


“Ga wasu mata – da abokan zamansu – tunanin jima’i a lokacin daukar ciki babban kashewa ne. Amma a gare ni, wannan shine lokacin da sha’awar jima’i na ke bi ta cikin rufin. Fred ya kasance yana wasa: ‘Ka bar ni kawai, na gaji!’”


Tabbas, ita da mijinta ba za su iya kasancewa a kowace rana ba?! “Kwarai kuwa! Akwai lokutan da yanayi ya fi sani. Kamar yawancin sababbin uwaye, jima’i shine abu na ƙarshe a zuciyata nan da nan bayan haihuwa. Amma ban ma taba ganina cewa abubuwa ba za su sake tashi a cikin ɗakin kwana da zar ar na warke ba.”

Mace ta je wajen wata hukumar soyayya tana cewa, ba ta damu da kamanni, kudi ko tarihi ba. Duk abin da take so shi ne mutumin kirki, mai mutunci. Ran nan sai wani mutum ya shigo ya gaya musu abin da yake nema a wajen mace shi ne hankali.

Hukumar tana daidaita su tare lokaci guda. Suna da abu guda ɗaya – dukansu maƙaryata ne na tilastaw a!


Post a Comment

0 Comments