Wani abun mamaki wani matashi ya kama wani babban kifi da hannu...

Wani abun mamaki wani matashi ya kama wani babban kifi da hannu...  














Assalamu alaikum, barkanmu da sake haduwa a Wannan site me albarkab.. 

Wannan matashi da yakama kifi da hannu abun ya banimamaki da na kalli abunda yasa ma kifin har yafito yakamashi

Dafarko ya sanyamishi abinci a bakin raminsa, wanda silar haka yasanya kifin yafito daga cikin kasa har yakamashi, 

Wadansu mutanan sunaganin abun kamar bazaiyuwuba amma hausawa sukecewa sa kai yafi bauta ciwo... 

Kuci gaba da bibiyar Wannan site din me suna, Areewamedia.com.ng.... 

Mungode sosai..... 🙏

Post a Comment

0 Comments