Masha'Allah Mawaki Nazifi Asnanic Yakaiwa Jaruma Halima Atete Ziyara a gidan Mijinta ta.

Masha'Allah Mawaki Nazifi Asnanic Yakaiwa Jaruma Halima Atete Ziyara a gidan Mijinta ta...... 





Assalamu alaikum barkanmu da Wannan lokaci me albarka... 

Nazifi  Asnanic yayi tattaki izuwa gidan halima atete har gidan mijinta

Gaskiya tayi matukar murna da ziyarar da yamata.... 

Allah yasakamai da alqairi 

Kalli video 👇👇


Kucigaba dabibiyarmu a Wannan site me  albarka 🙏🙏

Domin Karin bayan👉 Areewamedia.blogspot.com



Post a Comment

0 Comments