Martanin Akan Wani Shahararren Malami Akan Kalamansa Da Yayi Ma Marigayi Awarwasa

Martanin Akan Wani Shahararren Malami Akan Kalamansa Da Yayi Ma Marigayi Awarwasa..... 











An kuma wani malami in ya Roki Allah yayiwa Awarwasa abin da ya ga dama yan film sun yi masa caa akan abinda ya faru.

Tun bayan rasuwar Jarumi Awarwasa dan Kannywood a shekaranjiya, mutane ke ta nuna alhininsu akan rashe-rashen da ake ta yi a Kannywood din, musamman ganin cewar ba a gama jimamin rasuwar Kamal Aboki ba wanda yayi hadarin mota, Allah ya karbi rayuwarsa.

Ana haka, sai aka hangi wani Malami yana da yada zance akan wannan rasuwar da kuma shi awarwasan inda hakan bai yi ma wasu jama’a da yawa daga ciki da wajen masana’antar ba....... 

Hakan ya sanya suke da mayar ma Malamin da martani, ka kadan daga ciki: 

Post a Comment

0 Comments