Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi

 Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi.





Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi.

Jarumi Adam Zango Yayi Martani Akan Maganar Canza Sabon Kudi


Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Adam zango ya fito ya maida martani akan Maganar canza sabbin kudi da babban bankin Nigeria ya gindaya wa’adi.

A ranar 31 ga wannan watan na January ne babban bankin Nigeria Watau CBN ya Bayyana cewa za’a daina Karbar Tsofaffin kudaden Nigeria wanda Suka hada da Niara 1000, 500, da kuma 200.

Sai dai mutane suna ganin cewa hakan da akayi masu ba’a kyauta domin har yanzu akwai mutanen kauye wanda basu san da Maganar ba.

Hakan yasa jarumi Adam Zango ya fito yayi Martani Akan hakan Kalli Cikakken vedion anan 👇



Post a Comment

0 Comments