INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN Allah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Hausa Maisuna Abdulwahab Wanda Akasani Da Awarwasa Rasuwa Yanzun Nan Sakamakon Rashin Lafiya

 INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Hausa Maisuna Abdulwahab Wanda Akasani Da Awarwasa Rasuwa Yanzun Nan Sakamakon Rashin Lafiya 






Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamarsa.

Allah Yayiwa Dan Wasan Hausa Maisuna Abdulwahab Wanda Akasani Da Awarwasa Rasuwa Yanzun Nan Sakamakon Rashin Lafiya

Allah Yayi Masa Rahama.


Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un

Allah yayiwa AWARWASA rasuwa...fitaccen jarumi a masana'antar Kannywood.... Muna fatan Allah yajikansa yagafarta masa dukkannin kura kuransa idan tamu tazo Allah yasa mucika da kyau da imani Alfarman Annabi Muhammad ( S. A. W )

Post a Comment

0 Comments