Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani rasuwa

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani rasuwa.....  











Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu mukai maro da wannan labarin akan shafin Arewanahiya wanda ita ce ta rawaito labarin kamar haka, Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani.

Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa muna rokon Allah ubangiji kajikan Musulmi Baki daya tabbas anyi babban Rashi domin wan Nan bawan Allah Yana daya daga cikin fitattun malamai masu mutukar kaunar annabi. 

Allah cikin ikonsa ya dauki rayuwar wan Nan bawan Allah tabbas dama kowanne Mai Rai hakika watarana sai ya zama gawa dama Haka rayuwar take muna rokon Allah ubangiji kajikan musulmai Baki daya.

 Mukuma Yan baya idan tamu tazo Allah ubangiji kajikan musulmai lokaci yayi Allah kasa ya hutu marasa lafiya gida da asibiti muna Kara rokon Allah ubangiji ka Basu lafiya ameen masu lafiya Kuma Allah ka Kara musu lafiya... 

Post a Comment

0 Comments