Gashi Nan Sai Mutuwa Kuke a Banza Hatsarin Mota Yanzu Kalli Yadda Wani Malami Ya Yiwa Yan Film Kaca Kaca

 Gashi Nan Sai Mutuwa Kuke a Banza Hatsarin Mota Yanzu Kalli Yadda Wani Malami Ya Yiwa Yan Film Kaca Kaca.





Gashi Nan Sai Mutuwa Kuke a Banza Hatsarin Mota Yanzu Kalli Yadda Wani Malami Ya Yiwa Yan Film Kaca Kaca.

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani Malami Ya bayyana Cewa Yan Film Sunfi Mutuwa a Hatsarin Mota Koh Mutuwar.

A yanzu haka kamar yadda ka sani dai jaruman Kannywood da yawa a sanadiyar Hatsarin Mota suka Mutu a kwanannan Wani Jarumin Barkwanci Kamal Aboki ya Rasu.

Kamar yadda a yanzu haka wanna Mutuwat Tasa ta girgiza Duniya Sai a yanzu haka ma Allah ya yìwa Awarwasa Rasuwa a yanzu haka Kalli Bidiyon kaga Abunda ya faru.




Post a Comment

0 Comments