Da wannan hukuncin ake musu da an rage yan ta adda shiga nan kai tsaye…

Da wannan hukuncin ake musu da an rage yan ta adda shiga nan kai tsaye… 






Shafin Labaranhausa sun rawaito yadda wani jami’in tsaro ya danne wani laifi shin a ganin ku da ace ana gaggau ta hukun ta wanda suke ai kata laifi za’a sami sauki masu ai kata miya gun lai fuka ko kuma yaya.


“Babbar magana ana wata ga wata shin ko ku kalli yadda jamiin Tsaro ya danne wannan mai laifi ta yadda duk abinda aka tambayeshi a nan take zai amayar ba tare da bata lokaci ba,

Da ace duk wanda aka kama da babban laifin kama daga kan (Pashi da makami da kuma Garkuwa da Mutane dama su kansu yan Bindiga Daji da suka Addabi mutane da ma wasu ire iren su) 

Post a Comment

0 Comments