Yadda Wani Saurayi Ya Mutu Yana Tsaka Da Zinah Da Budurwarsa A Ɗakin Hotel

 Yadda Wani Saurayi Ya Mutu Yana Tsaka Da Zinah Da Budurwarsa A Ɗakin Hotel.






Jami’an ‘Yan Sandan Birnin Nairobi Sun Bayyana Cewa “A Lokacin Da Mukaje Mun Sameshi Kwance Ya Mutu, Sannan Kuma Mun Duba Jikinsa Babu Alamar Rauni Ko Guda Da Zata Halaka Dan Adam.

An rahoto cewa Erastus Madzomba ya rasu ne a daren ranar Laraba 29 ga watan Disamba, yayin da ya ke gwangwajewa da budurwarsa mai suna Elgar Namusia a otel din Broadway Lodgings a Kawangware.

Rahoton da yan sanda suka fitar ya nuna cewa satin su biyu da fara soyayya. Rahoton ya kara da cewa:
“Jami’an yan sanda sun garzaya zuwa inda abin ya faru suka tarar da gawar wanda abin ya faru da shi yana kwance a cikin dakin da aka ambata.”

A cewar yan sandan, babu wani alamar rauni a jikinsa kuma tuni an dauki gawarsa an kai dakin ajiyar gawarwaki a asibiti don yin gwajin tabbatar da sanadin mutuwarsa, Rohoton

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Duk Da Haka An Dauki Gawarsa Domin Zuwa Asibiti Wajen Ajiye Gawarwaki Domin A Tabbatar Da Bincike Akan Mutuwar Tasa.

Post a Comment

0 Comments