Gwanin Sha’awa: Yadda jaruma Mommy Gombe take nishadi tare da kannenta bayan taje ziyara Gida jihar Gombe

Gwanin Sha’awa: Yadda jaruma Mommy Gombe take nishadi tare da kannenta bayan taje ziyara Gida jihar Gombe.
















Gwanin Sha’awa: Yadda jaruma Mommy Gombe take nishadi tare da kannenta bayan taje ziyara Gida jihar Gombe.

Fitacciyar jarumar Kannywood Maimuna Muhammad wadda akafi sani da Mommy Gombe ta wallafa a shafinta na Tiktok yadda take nishadi tare da kannenta daya Namiji daya kuma mace.

Sunyi nishadin nasu cikin jindadi,da dukkanin alamun sun jima basu hadu ba.

Haka kuma ta bayyana yadda ta hadu da Mahaifin ta duka a ziyarar data kai gida nan jihar Gombe.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon nasu anan kasa,kada ku manta kuci gaba da kasancewa da wannan shafin domin samun labarai da dumidumin su.

Post a Comment

0 Comments