Tofa da alamu su mr442 sun shaki iskar yanci bidiyon da yake karade shafukan sada zumunta

 Tofa da alamu su mr442 sun shaki iskar yanci bidiyon da yake karade shafukan sada zumunta....















Alhamdulillah daman haka muke fata wannan abinda ya shafi wannan mawakin amma kuma ganin yadda wannan mawakin ya shiga cikin wani hali yasa duk jikin mutane yayi sanyi saboda yadda ake tausaya masa saboda wanan ba karamin abu bane ansan cewa matukar abin yakai kotu tofa wanan mawakin zai iya fuskantar hukunci mai tsauri

 

Amma kuma bayan wani lokaci sai gashi anji wani labari yana yawo wanda da alama wannan mawakin ya shaki iskar yanci wanda abida mutane suka dade suna fata kenan ba karamin dadi al’umma sukaji ba da wannan bidiyon da yake yawo a gari

Sai dai kuma kamar abin kawai dai ba gaskiya bane domin babu yadda za’a akama mutum bai wani dade ba kuma ya fito gaskiya wannan abune mai wahala amma kuma hakan muke masa fata domin gujin kasa yasha wahala

To mudai bibiya da kuma shaida muku abinda yake faruwa a bayan kasa wannan shine abinda muka fi mayar da hankali akai domin farantawa masoya da kuma masu bibiyar mu kuma muna fatan Allah ya bayyana ya kuma fito da wanan mawakin
 

Post a Comment

0 Comments