Angon Ummi Rahab Lilin Baba ya Dauki Nauyin Auren Murja da Idris mai wushirya
Angon Ummi Rahab Lilin Baba ya Dauki Nauyin Auren Murja da Idris mai wushirya.
Mawakin kannywood Lilin Baba yayiwa murja kunya da ita da idris mai wushirya alkawarin cewa matukar zasuyi aure zai yi musu duka wani abu wanda ake bukata a zaman aure shin kuna ganin zai iya kuwa ko kuma kwai labari yake bazai iya a amma kuma fa wanan mawakin kowa yasan yana da kudi a hannuSai dai murja tace ita baza iya auran wannan mai wushirya ba saboda a yadda ta fada cewa wai kazamine amma kowa yasan cewa kawai raha take domin kowa tsakaninta da wannan yaro kullum suna tare basa rabuwa.
Amma kuma a yadda wannan mawakin yake fada kamar da gaske babu Wasa aciki sai dai kuma ana ganin abubuwan daya fada ba lallai ya iya saboda magana ake ta kayan aure bazai iya lashe wannan kuÉ—aÉ—en ba domin sunyi yawa amma kuma ba abin mamaki bane magana ake ta kayan kudiLilin Baba ya dade yana fadar wannan Maganar akan zaiyi musu komai na kayan aure matukar suka amince zasu auri juna duka sun yarda zaiyi musu komai amma kuma su da alama wasa suke bawai sun dauki abun da gaske bane kawai dai suna yine domin su bawa mutane dariya amma kuma mutane sun dauka gaske
0 Comments