Allah Sarki Kalli Bidiyon Auren Yar Autar Marigayiya Jaruma Amina Garba

 Allah Sarki Kalli Bidiyon Auren Yar Autar Marigayiya Jaruma Amina Garba.

$ads={1}

$ads={1}


Allah Sarki Kalli Bidiyon Auren Yar Autar Marigayiya Jaruma Amina Garba






Jaruma amina garba wacce akafi sani da mama dumba fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood wacce Allah yayi mata rasuwa shekaru da dama da suka wuce.


An daura auren Yar Autar ta wacce ta mutu ta bari ta rasu a lokacinda yarinyar tana yar karama da haihuwa kuma itace auta acikin jerin yayanta, an hango Fuskokin wasu Jaruman Kannywood da Suka halarci wannN biki kamar irin jaruma saratu Gidado.


Ga vedion nan a kasa.

Post a Comment

0 Comments