Labari Da Ɗumi Ɗumi: Kotun Ƙoli tace Abba Kabir Yusuf shine halastacce kuma zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano sannan ta nemi












Labari Da Ɗumi Ɗumi:

Kotun Ƙoli tace Abba Kabir Yusuf shine halastacce kuma zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano sannan ta nemi Jam'iyyar APC ta biya Abba tarar Naira Miliyan 2 ladar ɓata masa lokaci, a halin yanzu an gama da jihar Kano za'a fara yanke hukunci kan shari'ar zaɓen jihar Zamfara—ƙarin bayani www.apahausa.com.ng

Post a Comment

0 Comments