Aisha Kabir Tafita Daga Gida Ne Tin Shekaran Jiya Bayan Kammala Zabe Kuma Har Yanzu Bata Dawoba Sannan Babu Labarinta An Buga Wayarta Ba’a Samu,
Dan Allah Al’umma Duk Wanda Yasan Inda Take Ko Yaganata Ya Temaka Yasanar Damu Ta Wannnan Lambar 👉 08134098436 Dan Allah A Temaka
Allah Ya Bayyana Ta Dan Arzikin Manzon Allah S.A.W Amin Mungode Da Ziyartar Shafinmu Na Hausa Notifier 👉 AISHA KABIR 👈
0 Comments