An Dade Ana Tattaunawa Tsakanin Masoyq Da Magoya Bayan Fitattun Mawakan Hausa Guda Biyu Wato Naziru Sarkin Waka Da Dauda Kahutu Rarara Kan Cewar Wane Yafi Iya Waka, Dukda Cewar Wakokinsu Sun Dan Bambanta Da Ta Juna Kamar Yadda Yake Kunshe Cikin Faya-fayan Bidiyon Dake Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo.
Wakar Naziru Sarkin Waka Da Ta Samu Makallata Miliyan 10 A Manhajar YouTube.
Wannan Itace wakar Rarara da Sanu a Duniya Gaba Daya
0 Comments