VIDEO: “Bana son in ji ana cewa Malam Idris Dr Jaki don Allah Jama’a ku daina—Sadiq Sani Sadiq”

VIDEO: “Bana son in ji ana cewa Malam Idris Dr Jaki don Allah Jama’a ku daina—Sadiq Sani Sadiq”

Fitaccen jarumin Fina-finan Hausa na Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ja hankalin jama'a da su daina kiran Malam Idris Dutsen Tanshi da sunan Dr. Jaki a wani saƙon Bidiyon daya wallafa

Post a Comment

0 Comments