INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJI'UN Kimanin mutum 100 .....










INNALILAHI WA'INNA ILAIHIM RAJI'UN
Kimanin mutum 100 Maza da mata da yara aka kashe a kaduna wajan Maulidin Annabi Muhammadu SAW wanda sojoji suka sakomusu bama bamai har guda biyu 

Kulun Muslim talaka ake kashewa , kulun talakan Nigeria bashi da yanci sai abinda yagani 

Shuwagabani kuyi duk abinda zakuyi dadinta za aje inda aikin da kukayi shi zai kwace ku , Allah yanan Yana jiran kOwa 

Allah ya Isa Allah yasakamana , sukuma Allah yajikan su day Rahama yasasu acikin Aljannah firdausi

Post a Comment

0 Comments