Yanzu:kotu ta tsige Abba Gida_gida daga matsayin gwamnan Kano.....

Yanzu:kotu ta tsige Abba Gida_gida daga matsayin gwamnan Kano.....

Magana ta kare, an yanke hukunci kan ƙarar zaben gwamnan jihar Kano.

Kotun zaɓe ta tsige Abba Gida-Gida daga kujerar gwamna.

Ta ayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta lashe zaben ranar 18 ga watan Maris, 2023.

Kalli Videon 👇👇

Post a Comment

0 Comments