Jawabi daga bakin matashin daya kashe mahaifiyarsa a kano innalillahi wa inna ilaihirraj un.....











Innalillahi wa inna ilaihirraj un duniya tazo karshe wallahi wani matashi ya kashe mahaifiyarsa a kano unguwar rimin kebe burget .


wannan masifa ta shahara bakadanba saboda a yanzu haka wannan matashi daya kashe mahaifiyarsa yana hannun hukumar yan sanda .

Allah ka tsaremu da irin wannan masifa allah kama na jarrabawa dai dai da imaninmu ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site .


KALLI VIDEO 👇



Post a Comment

0 Comments