Bayan Wata Wakar Batanci Da Fitaccen Mawakin Nigeria Davido Yai Dashi Da Yaronsa.
Wakar Da Ta Jawo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumuntar Zamani, Inda Akaita Kiraye Kiraye Ga Mawakin Kamar Haka.
Muna kira ga ɗaukacin musulman Nijeriya da su barranta daga bibiyar shafin wannan mawaƙi, duk wanda ya san cewa yayi following ɗinsa a ko wace kafa yaje yayi unfollow ɗinsa
Sannan an haramta sanya kaya masu ɗauke da suna ko hotonsa, an hana sauraren waƙoƙinsa, muna kira ga ƙungiyar CAN ta ɗauki matakin ladaftarwa a kansa saboda Salla ba abin wasa bace
Don Allah ku tura wannan saÆ™on zuwa sauran groups don sauran Æ´an’uwa Musulmi waÉ—anda basu gani suma su gani muna fatan Allah ya saka mana


0 Comments