Allahu Akbar: 😭 Allah Yayiwa Mahaifiyar Alasan Kwalli Rasuwa Chairman Din kannywood –

Allahu Akbar: 😭 Allah Yayiwa Mahaifiyar Alasan Kwalli Rasuwa Chairman Din kannywood – 

Allahu Akbar: 😭 Allah Yayiwa Mahaifiyar Alasan Kwalli Rasuwa Chairman Din Kannywood Ta Rasu Shekaran Jiya Da Daddare Anyi Jana’izar Ta Ranar Juma’a A Unguwar Bacirawa Kwanar Madugu Allah Yajikanta Da Rahama Ya Aljannace Makomarta Da Dukkanin Musulmai Idan Tamu Tazo Allah Kasa Mu Cika Da Imani 🤲 Albarkacin Annabi ï·º. Amin

KALLI VIDEO 👇

Post a Comment

0 Comments