Ana Zargin Matasa Masu Shaye-shaye Da Hallaka Wannan Matashin Me Suna Huzaifa Wada A Jahar Kano Unguwar Mararraba Dake Hanyar Jakara Zuwa Goron Dutse.
Rahotanni Sunce Huzaifa Dai Yana Daga Cikin Fitattun Matasan Dake YaÆ™i Da Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi, Muna Fata Da Addu’ar Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai Na Raye Allah Yasa Muyi Kyakkyawan Karshe.
👉 FULL VIDEO



0 Comments