Tirkashi kalli bidiyon soyayya gamon jini wata kyakkyawar budurwa ta kamu da san wani almajiri mai Bara agefen titi.

 



Tirkashi kalli bidiyon soyayya gamon jini wata kyakkyawar budurwa ta kamu da san wani almajiri mai Bara agefen titi.



Tirkashi kalli bidiyon soyayya gamon jini wata kyakkyawar budurwa ta kamu da san wani almajiri mai Bara agefen titi tabbas faruwar wannan lamari yayi mutukar daukar hankalin duniya baki daya wasu na kiran abun daya faru matsayin abun al,ajabi yadda abun ya faru kamar amafarki.

Tabbas lamarin yayi mutukar sanya mutane shiga wani halin ganin yadda Allah Ubangijin yake ikonsa haka kawai taji duk duniya babu wanda takeso kamarsa shine kadai wanda ya burgeta kuma take san zama dashi a rayuwa ta har abada Allah kenan mai yadda yaso da bayinsa.

Halin yanzu wan nan baiwar Allah tayi kokarin siya masa kaya masu kyau domin shima ya zama ingantaccen Mutun kamar kowa yayi rayuwarsa kamar yadda kowa yake rayuwarsa hakika babu wani abun farin ciki kamar wan nan Allah mai ikon dare da rana.

Post a Comment

0 Comments