Tirkashi Anyiwa Murja ibrahim Kunya Kyautar Dankareriyar Mota Farin cika Yasa har tayi kuka

 








Tirkashi Anyiwa Murja ibrahim Kunya Kyautar Dankareriyar Mota Farin cika Yasa har tayi kuka


Fitacciyar Jarumar TikTok dinnan watau Murja ibrahim Kunya ta samu kyautar Dankareriyar Mota daga wani babban Masoyin ta.

Murja wacce ta kasance me Nishadantar da mutane a kafar sadarwa na TikTok wacce har watanni baya Hukumar yan sandan jahar kano suka kamata daga nan kuma aka tisa keyar ta izuwa gidan yari a Sanadiyyar wasu maganganu data furta na rashin data.

Bayan fitowar tane ta dauki Alkawarin cewa ba zata kara maimaita abinda tayi ba a baya ba. a bikin sallar nan daya gabata ma har wasan sallah ta Gabatar a wasu wuraren.




Post a Comment

0 Comments