Sai mai aure kukan dadi: Yadda zakasa kowace mace ta kawo ruwa a yayin saduwa....

Sai mai aure kukan dadi: Yadda zakasa kowace mace ta kawo ruwa a yayin saduwa.....















Kina so ki Ζ™ara girman ababen halittar ki sabida ki burge mai gida ko ki Ζ™ara farin jini wajen samari.




Sai dai kin sani cewa akwai magungunan da su ke da illa In mutum ya ce su zai yi amfani dasu, magunguna kamar su sha ka fashe (Dexamethasone), muna ta fadakarwa akan illolin shan shi cewa yana iya kawo hawan jini, ciwon suga, ciwon GaΙ“Ι“ai, kumburin jiki da matsalar koda.





A dalilin haka sai kika ce ke kin hakura da amfani da sha ka fashe, za ki samu maganin gargajiya wanda yake PURELY NATURAL, watau tsantsan na gargajiya ne. Sai ki ka siyo

Zuman Ζ™ara nonuwa da mazaunai
Garin Ζ™ara Ζ™iba
HaΙ—in Ζ™ara Ζ™iba da sauran nau’in magunguna.

Mata da yawa suna tambaya na, shin amfani da waΙ—an nan magungunan na da illa ko bashi dashi?.

Bincike na sirri ya bayyana mana wani abin tada hankali. Yawanci masu iΖ™irarin cewa maganin su purely herbal/natural ne Ζ™arya suke.

Misali:
Wata mata na siyar da:
Garin kunu na gyaΙ—a da riΙ—i mai Ζ™ara ciccikowan hips da nonuwa da ni’ima ga mace.


Ashe ba gyaΙ—a da riΙ—i kaΙ—ai take sa sawa a cikin kayan haΙ—in na ta ba. Tana siyo SHA KA FASHE (DEXAMETHASONE) ta haΙ—a a ciki takai niΖ™a. (Kamar yadda za’a gani a hotunan nan).

Yanzu ke da ke kula da lafiyar ki, kike gujewa amfani da sha ka fashe saboda illolin shi amma kike siyan irin Wannan magungunan, ashe an gudu ba’a tsira ba.

Jama’a muyi taka tsantsan da irin magungunan da muke sha, mu tuna wasu fa kuΙ—in kawai suke so ba ruwansu da lafiyar jama’a.

Fadakarwa da ilmantarwa game da lafiyar ku shi ne nawa, sai kuyi share da like domin mutanen mu su amfana su kare lafiyar su.

Allah yasa mudace ameee summa ameen.

Post a Comment

0 Comments