Sai bayan dana aureta na gano ashe Nono daya gareta iyayan matata sun yaudare ni, cewar mijin daya auri mata mai Nono daya

  



Sai bayan dana aureta na gano ashe Nono daya gareta iyayan matata sun yaudare ni, cewar mijin daya auri mata mai Nono daya



A yau ne muka sami wani labari mai cike da abin mamaki labarin mun same shine a cikin wata bidiyo wanda Tashar, Tsakar gida, ta wallafa akan wasu ma’aurata wato miji da mata, wanda mijin yake korafi bayan ya auri matar dalilin wani abu a jikinta ya bayyana wanda bai san da shi ba.

Mijin matar ya bayyana cewa, mahaifan matar sa sun yaudare shi sabida basu sanar da shi halin da ‘yar su take ciki ba amma suka aura masa ita a haka, sai bayan auren nasu ya gane abin da ‘yar tasu take dauke da shi.

Iyayan matar tasa basu sanar da shi cewa ‘yar tana da larura a jikinta ba domin kuwa Nono daya gareta amma suka kasa sanar da mijin ‘yar tasu har sai da sukayi aure sannan ya gano da kan sa.


Bayan auren nasu ne mutumin ya gane cewa matar sa tana dauke da larurar Nono daya inda yaji takaicin abin da matar tasa ta masa, domin bata sanar da shi cewa tana da Nono daya ba tun kafin suyi aure balle yasan yadda zai billowa al’amarin.

Sannan kuma ya bayyana cewa: Tun lokacin da sukayi auten ya gane matar sa Nono daya gareta tun daga nan baya sha’awar komai game da aure domin yayi mamakin abin da ya gani a jikin matar tasa bai taba tunanin haka take ba.

Domin kuji cikekken bayani game da wannan labarin mutumin daya auri mace mai Nono daya sai ku kalli bidiyon dake kada.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.







Post a Comment

0 Comments