Innalillahi Za’ayi Mata Auren Dole Bayan Sallah Ita kuma Bataso Duk me yara ya kama ta ya shiga ya gani…

 


Innalillahi Za’ayi Mata Auren Dole Bayan Sallah Ita kuma Bataso Duk me yara ya kama ta ya shiga ya gani…

Innalillahi 🙆 Yanzu-Yanzu Wani Daukan Bidiyo Daga Kauye Aka Turo, Wasu Allah Yasa Sunganta Zatayi Rataye a Daya Daga Cikin Bishiyoyi Kauyen Nasu.


Watace Za’ayi Mata Auren Dole Bayan Sallah nan (Ita da Wanda Bayanai) ita kuma bata so. Tanada Masoyin Zuciyanta, Shikuma Bai tashi Aure Yanzu ba, Gashi ta Girma a Kauyen Nasu, 


Miye shawararku a kan wannan Kuɗirin Nata? Munyi iya kokarim mu wajan muga kunga bidiyan amma sai wannan hotan kawai muka iya samu.

Duda haka ya kama ta ace iya yan yara suna yin hattara kwarai da gaske domin kuwa akwai babbar matsala ga yiwa yara auran dole.


Post a Comment

0 Comments