INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN Yanzu- Yanzu Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Aminu Muhmud Rasuwa Wanda Akafi Sani Da Kawu Mala

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN Yanzu- Yanzu Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Aminu Muhmud Rasuwa Wanda Akafi Sani Da Kawu Malam.

Allah ya yi wa jarumin Kannywood, Aminu Mahmud, wanda aka fi sani da Kawu Mala rasuwa.

Ya rasu a ranar Lahadi 7 ga watan Mayu bayan fama da rashin lafiya.

Ya rasu ya bar matan aure da yaya 10.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN Yanzu- Yanzu Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Aminu Muhmud Rasuwa Wanda Akafi Sani Da Kawu Mala

Post a Comment

0 Comments