Indai Kana Bukata Kayi Magana Kofa A Bude Take Karkaji Kunyi Ko Tsorona Inji Maryam Bakassi..

Indai Kana Bukata Kayi Magana Kofa A Bude Take Karkaji Kunyi Ko Tsorona Inji Maryam Bakassi..
















Shahararriyar Mawakiyar nan Me Suna Maryam Aliyu Muhammad Wadda Akafi Sani Da Maryam Bakassi Ta Bayyana Cewa, Duk Me Son Aurenta Indai Tsakani Da Allah Ne Kofa Abude Take.




Abay Maryam Bakassi Takasance ‘Yar Amshi Sauran Mawaka Kafin Tazama Shahararriyar Mawakiyar.




Wakar “Kowa Ya Kauce Kaine Kadai A Hanyata…” Tana Daga Cikin Wakokin Da Tayi Amshi Amman Suka Shahara Da Kuma Wakar (Hasashena Ya Tabbata Gamu A Tare Cikin Soyayya)



Ta Bayyana Hakanne A Cikin Shiri Na Musamman Da Yagabata A Filin Fitattun Mawaka Na Dala FM Kano.

Post a Comment

0 Comments