ikon Allah kalli videon wata dabba mai tunanin DA ya wuce na mutane

 



ikon Allah kalli videon wata dabba mai tunanin DA ya wuce na mutane.


DANNA VIDEON DOMIN KALLA ☝☝☝ abun mamaki wannan dabba kenan da tayi kokarin ceton rayuwar wani ya ro daga titin jirgin kasa wato rail way .


Ita dai dabba kowa yasan bawani tunani Ne da ita ba amma kuma wani lokacin idan sukai wani abun yakan bawa mutane mamaki nesa ba kusa ba .


Kamar yadda kuka gani a wannan video idan allah yaso a zahiri ma wannan dabba zata iya taimakon wannan yaro daga cikin wannan yanayi da ya tsinci kanshi a cikinsa .


Turawa ne suke hada irin wannan videon kuma zaka ga dabbobin turawa su kan yi musu training iri iri wasu dabbobin za kaga har aikensu ake yi suyo siyayya kamar irinsu kare .


Mun gode ku ci gaba da ziayartar wannan site domin samun labaran duniya .

Post a Comment

0 Comments