Home Kalu Innalillahi Yanzu Yanzu Gobara Ta tashi A Kasuwar Sabon Garin Zaria

 


Anyi Gobara a Kasuwar Sabon Garin Zaria Layin yan Katako wanda Al Ummah Sukayi Rasin Wasu Kayayyaki Nasu Dake Kasuwar,






Wannan wuta Dai yatashi Ne Tun jiya Har Yai Sannan Aka samu Nasaran kashe shi,




Sannan Ana Zargin Wasu Matasa Dafaruwan Abin Akan mafarin Tashin Gobaran, Ubangiji Yamaida Al  Khairi.

Post a Comment

0 Comments