Bidiyon Yadda Wani Damisa Yai Kacha-kacha Da Wani Saurayi A Cikin Daji | Hausa Notifier

 


Bidiyon Yadda Wani Damisa Yai Kacha-kacha Da Wani Saurayi A Cikin Daji | Hausa Notifier


Daman Hausawa Sunce Tsuntsun Da Yaja Ruwa Shi Ruwa Kan Doka Wasu Matasa Su Biyu A Cikin Jeji Sun Tsokanowa Kansu Abinda Yafi Karfinsu Sun Taso Damisa Yana Kwance.

Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zaku Kalli Cikakkiyar Fafatawa Tsakanin Damisa Da Da Wannan Jaruman Samarin A Cikin Daji Abin Se Yabaku Tausayi Sosai Da Sosai.


Danna Manyan Rubutu Domin Kallo Cikakkiyar Bidiyon Chakwakiyar Da Samarin Suka Fada Sakamakon Tsokanar 👉 FULL VIDEO 👈

  


Post a Comment

0 Comments