Bidiyo | wani musulmi yasha guba a wajen muqabalarsa da kiristoci kan gaskata annabi

 


Bidiyo | wani musulmi yasha guba a wajen muqabalarsa da kiristoci kan gaskata annabi.


A wata muqabaka tsakanin musulmai da kiristoci, Fastoci suka kalubalanci Sheikh RASHID ASRAR da ya sha GUBA idan har yana da imani da fadin Annabi Muhammad (SAW) a cikin wani hadisi da Boukari da Muslim suka ruwaito yana cewa:


Sai suka bukaci ya nuna musu gaskiyar wannan magana, amma sai sheik RASHID ASRAR ya mike ya sha gubar a gaban kowa, sannan ya ci gaba da muhawara har zuwa karshe, kuma har zuwa yanzu shehin na rayuwa cikin koshin lafiya.

Danna wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyo 👇👇



Post a Comment

0 Comments